"Daga Laraba" 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao
Daga Laraba 001 na Aminiya da Daily Trust (https://aminiya.dailytrust.com/) Podcast Tare da Halima Djimrao
Ga shirin mu na podcast wanda Halima Djimrao ce ta jagoranta tare da sauran abokan aiki. Shiri ne akan yadda ƴan ƙabilar Igbo (https://hausadictionary.com/Ibo) Musulmi ke cikin tsangwama da barazana a yankin su na kudu maso gabashin Najeriya, saboda haka da yawan su, sun gwammace su yi hijira zuwa arewa.
Podcast Trailer: https://youtu.be/qzLb2V9521U (https://youtu.be/qzLb2V9521U)
4 Sept 2020
Komai muka samu mu fassara zuwa yaren mu Hausa - Malam Habibu Sani Babura
Allah akbar! Wannan muryar marigayi, Malam Habibu Sani Babura kenan, yayin da yake lacca a wajen taron daliban Hausa a Jami'ar Bayero ta Kano.
Yau shekara biyu da rasuwar Malam (3/8/2018. Allah ya jikansa da rahama. Allah ya gafarta masa. Allah ya Sada shi da Annabi, Allah ya bashi aljanna Firdausi).
25 Aug 2020
#RanarHausa 2020-08-25 Arewa Radio 93.1's Program with BANNigeria
Shirin Arewa Radio (https://www.arewaradio.com) kan #RanarHausa2020 (https://twitter.com/search?q=%23RanarHausa&src=typed_query&f=live) tare da Faisal Abdullahi (@BANNigeria (https://twitter.com/BANNigeria)) da Mazhun (@HausaTranslator (https://twitter.com/HausaTranslator)) na Bloggers Association of Northern Nigeria (http://bannigeria.org/).
Reach and audience
Public platform figures. Ratings count people who left a rating, not total listeners.
Apple Podcasts (US)
5.0 / 5
1 ratings
Contact HausaRadio.net
Guest appearances
Books guests
Based on episode analysis; this does not confirm that the show is currently accepting guests.
Host of HausaRadio.net?
Claim your podcast to manage its listing and keep your show details accurate.
Pod Engine is an independent podcast discovery and analytics service and is not affiliated with or endorsed by this podcast. Artwork and show content belong to their owners. Full legal notice.
Explore this show Podcast research with Pod Engine