Podcast thumbnail for Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Claim This Podcast

by RFI Hausa

176 episodes
Updated Daily
Accepts GuestsHas SponsorsLocation 🇳🇬

Podcast Overview

<p>Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…</p>

Language

🇭🇦

Publishing Since

7/18/2024

1 verified contact email on file for Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Pitch yourself as a guest, propose sponsorships, or reach out directly to the host.

Recent Episodes

Episode thumbnail for Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwan mabanbanta

July 10, 2026

Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwan mabanbanta

Kamar yadda aka saba, yau rana ce da sashen Hausa na RFI ke bai wa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwan da ke ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga tsaro, siyasa, tattalin arziƙi da dai sauransu.

Episode thumbnail for Ra'ayoyin masu sauraro kan buƙatar majalisa na a dakatar da afuwa ga ƴan ta'adda

July 9, 2026

Ra'ayoyin masu sauraro kan buƙatar majalisa na a dakatar da afuwa ga ƴan ta'adda

Majalisar dattijan Najeriya ta bukaci gwamnatin kasar da ta dakatar da shirin yin afuwa ko kuma sauya ɗabi’un tubabbun ƴan ta’adda a wani yunƙuri na dawo da su cikin al’umma, wanda ta ce ba ya taimakawa ƙoƙarin da ƙasar ke yi wajen yaƙi da ta’addancin da ya yi mata katutu.

Episode thumbnail for Ra'ayoyi kan ziyarar da wakilan Vatican suka kai wa Sarkin Musulmin Najeriya

July 8, 2026

Ra'ayoyi kan ziyarar da wakilan Vatican suka kai wa Sarkin Musulmin Najeriya

Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya Muhammadu Sa’ad Abubakar na uku, ya ce mutunta addinan juna, daina furta kalaman ƙiyayya ko tsatsauran ra’ayi, abubuwa ne da za su iya taimakawa ta fannin kyautata zamantakewa a tsakanin al’umma.

176 total episodes available

Deep-dive analytics for Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Frequently asked questions

Have a different question and can't find the answer you're looking for? Reach out to our support team by sending us an email and we'll get back to you as soon as we can.

What is Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare?
<p>Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…</p>
How often does this podcast release new episodes?

This podcast updates daily.

Where can I listen to this podcast?

This podcast is available on 4 platforms including Apple Podcasts, Spotify, and more. You can also use the RSS feed directly.

Does this podcast accept guests?

No, this podcast does not typically feature guests.

Legal Disclaimer

Pod Engine is not affiliated with, endorsed by, or officially connected with any of the podcasts displayed on this platform. We operate independently as a podcast discovery and analytics service.

All podcast artwork, thumbnails, and content displayed on this page are the property of their respective owners and are protected by applicable copyright laws. This includes, but is not limited to, podcast cover art, episode artwork, show descriptions, episode titles, transcripts, audio snippets, and any other content originating from the podcast creators or their licensors.

We display this content under fair use principles and/or implied license for the purpose of podcast discovery, information, and commentary. We make no claim of ownership over any podcast content, artwork, or related materials shown on this platform. All trademarks, service marks, and trade names are the property of their respective owners.

While we strive to ensure all content usage is properly authorized, if you are a rights holder and believe your content is being used inappropriately or without proper authorization, please contact us immediately at hey@podengine.ai for prompt review and appropriate action, which may include content removal or proper attribution.

By accessing and using this platform, you acknowledge and agree to respect all applicable copyright laws and intellectual property rights of content owners. Any unauthorized reproduction, distribution, or commercial use of the content displayed on this platform is strictly prohibited.